
Is this your show? Claim this page
PodCred
The people behind this show
PodCred is the public record of the podcast work people have done. Your PodCred number is the count of episodes you hosted, guested on, or worked on. Each episode counts once.
Verified credits and credits the show itself names count. Inferred credits do not.
People get invited back because someone remembered they were great.
PodCred is the verified record of who made this show. A credit here means people who were there confirmed the work.
Hosts
Who is on this show?
Think of the guest you still think about. The producer who makes the host sound smart. The editor who saves every episode. If a name is missing here, that person is invisible everywhere.
Add a creditEpisodes
23 episodesYadda gwamnan Bauchi ya dakatar da Mai Martaba Sarkin Lame
Shirin 'Al'adunmu Na Gado' zai duba yadda mahukunta a jihar Bauchi suka dakatar da Mai Martaba Sarkin Lame. Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya dakatar da Sarkin Lame da ke ƙaramar hukumar Toro a jihar, Mai Martaba...
Yadda Hausawa ke gudanar da sana'ar Fawa a ƙasar Togo
Shirin 'Al'adunmu na Gado' tare da Abdoulaye Issa ya sake leƙawa ƙasar Togo a wannan mako, inda ya duba yadda Hausawa ke gudanar da sana'ar Fawa.
Mahukunta na yunkurun sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Nijar
Shirin Al'adun Mu Na Gado na wannan mako yayi duba ne kan yunƙurin sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Niger da magabatan ƙasar suka dauri aniyar yi. Tun bayan juyyin milki da sojojin ƙasar Niger suka yi da niyar raba gari...
Yadda al'ummar Hausawa kusan dubu 30 ke rayuwa a tsakanin ƙabilun ƙasar Togo
Shirin al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan karon ya leka ƙasar Togo ne, inda muka yi ƙoƙarin jin yadda Hauasawan wannan ƙasa ke rayuwa. A Togo dai akwai kimanin Hasauwa dubu 30 da ke rayuwa da sauren...
Bikin al'adun makiyaya na ƙasa a Jamhuriyar Nijar
'Al’adunmu Na Gado' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya sake yin tattaki ne zuwa garin Ingal da ke Yankin Agadez a Jamhuriyyar Nijar, inda aka gudanar da bikin ala’adu na ƙasa baki ɗaya da ke haɗa makiyaya daga...
Posts
No posts yet. Posts Al'adun Gargajiya shares on PodSubs, and what it publishes on Substack, YouTube and its own site, will show here.

Subscribe
Be on the front line of the show
Everything Al'adun Gargajiya sends its own people, first. Resources, announcements, behind the scenes, events, and giveaways, straight from the host. No account needed.
- The resources the host shares with subscribers
- Announcements before anyone else hears
- Behind the scenes from the team
- Events, invitations, and giveaways
- Only what the host sends, nothing else
Audio and video play straight from the show's own hosting. PodSubs stores and serves no media.





































