RFI HausaUnclaimed
Host of Al'adun Gargajiya.
0 connections0 followers
Host, Al'adun Gargajiya
PodCred is the public record of the podcast work people have done. Your PodCred number is the count of episodes you hosted, guested on, or worked on. Each episode counts once.
Verified credits and credits the show itself names count. Inferred credits do not.
Episodes hosted, guested on, or worked on. Each counts once.
Counts Verified and Feed-stated credits. Inferred ones are listed apart and never counted. See the breakdown
- Host
Claim this profile Add a creditIs this you? Claiming needs a free account. You sign in or join, then come straight back here.
This profile is unclaimed. PodSubs built it from public show feeds and credits. The person it is about has not reviewed it yet.
About
RFI hosts Al'adun Gargajiya.
Written by PodSubs from RFI Hausa's credits.
PodCred record
PodCred is the verified record of where RFI Hausa has worked and appeared. These credits come from the shows' own feeds and wait for people who were there to confirm them.
Worked with RFI Hausa on a show? This is where you give them credit.
Shows they work on now
1 show
Is an appearance missing?
People get invited back because someone remembered they were great. If you heard this person on a show and it is not listed here, add it. Your memory might be the reason they get their next invitation.
No account needed. Anyone can give a credit.
Experience, education, skills, and recommendations start empty. They fill in when RFI Hausa claims this profile.
Recommendations
No recommendations for RFI Hausa yet.
Recommendations open once RFI Hausa claims the profile.
Recent episodes
From the shows they work on now
Yadda gwamnan Bauchi ya dakatar da Mai Martaba Sarkin Lame
Shirin 'Al'adunmu Na Gado' zai duba yadda mahukunta a jihar Bauchi suka dakatar da Mai Martaba Sarkin Lame. Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya dakatar da Sarkin Lame da ke ƙaramar hukumar Toro a jihar, Mai Martaba...
Yadda Hausawa ke gudanar da sana'ar Fawa a ƙasar Togo
Shirin 'Al'adunmu na Gado' tare da Abdoulaye Issa ya sake leƙawa ƙasar Togo a wannan mako, inda ya duba yadda Hausawa ke gudanar da sana'ar Fawa.
Mahukunta na yunkurun sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Nijar
Shirin Al'adun Mu Na Gado na wannan mako yayi duba ne kan yunƙurin sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Niger da magabatan ƙasar suka dauri aniyar yi. Tun bayan juyyin milki da sojojin ƙasar Niger suka yi da niyar raba gari...
Yadda al'ummar Hausawa kusan dubu 30 ke rayuwa a tsakanin ƙabilun ƙasar Togo
Shirin al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan karon ya leka ƙasar Togo ne, inda muka yi ƙoƙarin jin yadda Hauasawan wannan ƙasa ke rayuwa. A Togo dai akwai kimanin Hasauwa dubu 30 da ke rayuwa da sauren...
Bikin al'adun makiyaya na ƙasa a Jamhuriyar Nijar
'Al’adunmu Na Gado' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya sake yin tattaki ne zuwa garin Ingal da ke Yankin Agadez a Jamhuriyyar Nijar, inda aka gudanar da bikin ala’adu na ƙasa baki ɗaya da ke haɗa makiyaya daga...
Mahukuntan Nijar sun karrama fitaccen mawaƙin gargajiya Mamman Gawo Filinge
Da yake mawaƙan gargajiya na da matuƙar tasiri a ƙasar Hausa, mahukunta sun karrama fitaccen mawaƙin Nijar, Marigayi Alhaji Mamman Gawo Filinge, inda aka raɗawa wani titi sunansa. Mawaƙin ya taka gagarumar rawa...
Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bikin ranar Hausa ta bana a ƙasar
Shirin Al’adumu na gado a wannan makon ya sake waiwayar baukukuwan ranar Hausa ne ta Duniya, ranar da babban taronta ke gudana a dukkanin ranakun 26 ga watan Agusta duk shekara, to amma kasancewar bikin ya samu karɓuwa...
Muhawara kan banbance tsakanin ƙabilun Hausawa da kuma Fulani a Najeriya
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali kan zamantakewa da auratayyar ƙabilun Hausawa da Fulani, ƙabilu 2 da suka juye zuwa Hausa Fulani bayan zaman tare na tsawon shekaru...
Batutuwan da bikin 'Ranar Hausa ta Duniya' zai mayar da hankali kai a bana
Shirin Ala'adunmu na gado a wannan mako ya mayar da hankali ne kan 'Ranar Hausa ta Duniya' 'lokaci na musamman da ake amfani da shi wajen tunatar da muhimmancin harshen Hausa da kuma Al’adun Hausawa. Ku danna alamar...
Halin da ake ciki game da al'adar 'Yan Kama da ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa
Shirin "Al’adunmu na gado, ya mayar da hankali kan fadi-tashin da ake yi don adana tsohuwar al'adar mawaƙan 'Yan Kama a ƙasar Hausa. Waƙoƙin 'Yan Kama salon fasaha ne na musamman da mawaƙan ke amfani da shi domin...

