RFI HausaUnclaimed
Host of Wasanni.
0 connections0 followers
Host, Wasanni
PodCred is the public record of the podcast work people have done. Your PodCred number is the count of episodes you hosted, guested on, or worked on. Each episode counts once.
Verified credits and credits the show itself names count. Inferred credits do not.
Episodes hosted, guested on, or worked on. Each counts once.
Counts Verified and Feed-stated credits. Inferred ones are listed apart and never counted. See the breakdown
- Host
Claim this profile Add a creditIs this you? Claiming needs a free account. You sign in or join, then come straight back here.
This profile is unclaimed. PodSubs built it from public show feeds and credits. The person it is about has not reviewed it yet.
About
RFI hosts Wasanni.
Written by PodSubs from RFI Hausa's credits.
PodCred record
PodCred is the verified record of where RFI Hausa has worked and appeared. These credits come from the shows' own feeds and wait for people who were there to confirm them.
Worked with RFI Hausa on a show? This is where you give them credit.
Shows they work on now
1 show
Is an appearance missing?
People get invited back because someone remembered they were great. If you heard this person on a show and it is not listed here, add it. Your memory might be the reason they get their next invitation.
No account needed. Anyone can give a credit.
Experience, education, skills, and recommendations start empty. They fill in when RFI Hausa claims this profile.
Recommendations
No recommendations for RFI Hausa yet.
Recommendations open once RFI Hausa claims the profile.
Recent episodes
From the shows they work on now
Rawar da tawagogin Najeriya suka taka a wasannin neman shiga AFCON da Olympic
Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan wasanni sharen fagen zuwa gasar lashe kofin nahiyar Afrka ta AFCON da tawagar Super Eagles ta Najeriya ta yi tsakaninta da Tanzania, bayaga wanda itama tawagar ƴan ƙasa da shekaru...
Tagomashin da tawagar Flamingos ta samu bayan lashe kofin duniya
Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci ya maida hankali ne kan nasarar lashe kofin duniya na mata ƴan ƙasa da shekaru 17 da tawagar Flamingos ta Najeriya ta yi, bayan da ta lallasa takwararta ta Japan a wasan ƙarshe da...
Bamuji ɗaɗin irin rabuwar da aka yi tsakanin Ronaldo da Portugal ba - Ra'ayoyi
Shirin na duniyar wasanni a wannan lokaci yayi duba ne game da bankwana da tawagar Portugal da Ronaldo yayi. A cikin wani saƙon bidiyo da ya wallafa a shafinsa, lamarin da ke kawo ƙarshen shekaru fiye da 20 da ya shafe...
Sharhi akan kyautar Ballon d'Or ta 2026 wadda Harry Kane ya lashe
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Khamis Saleh zai maida hankali ne kan kyautar Ballon d’Or da aka bayar a ranar Litinin ɗin data gabata. Kyaftin ɗin tawagar Ingila Harry Kane ya lashe kyautar a bana, inda ya zamo ɗan...
Sharhi kan yadda ta kaya a wasan El-Clasico da aka yi a ƙarshen mako
Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako ya maida hankali kan wasan El-Clasico da aka yi tsakanin Barcelona da Real Madrid. Shi dai wasa tsakanin waɗannan ƙungiyoyi ba wai wasa bane na gama gari, domin yanada ɗinbin tarihi...
Nasarar tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya akan Comoros
Shirin 'Duniya Wasanni' a wanan mako tare da Khamis Saleh zai dubu ne kan nasarar da tawagar Super Falcons ta samu kan Comoros, inda a makon da ya gabata ne aka kammala wasa na biyu na zagaye na biyu na neman zuwa gasar...
Messi ya yi bankwana da tawagar Argentina bayan doka wasanni 208
Shirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan mako, zai dubu ne kan bankwanan da Lionel Messi ya yi da tawagar Argentina. A farkon watan Oktoban nan da muke ciki ne kyaftin ɗin tawagar ƙasar Argentina Lionel...
Yadda ƴan wasa ke dawowa gida don buga wasannin sada zumunci a lokacin hutu
Shirin a wannan mako ya yi duba ne kan yadda ƴan wasan da ke taka leda ke dawowa gida don buga wasannin sada zumunci a lokacin da suke hutu. A duk lokacin da aka kammala wasannin lig-lig a kan tafi hutu a kowace shekara...
An kammala gasar tseren Keke ta ƙasa karo na 6 a Jamhuriyyar Nijar
Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan yadda aka gudanar da gasar tseren keke a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar. Wannan ne dai karo na 6 da ake gudanar da gasar da ta haɗa masu wannan wasa daga...
Duniyar Wasanni: Wace waina ake toyawa a gasar Frimiya Lig ta Ingila
Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda al’amura ke gudana a gasar Firimiya lig ta Ingila. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh

